Free account: track your progress — Sign up free

BECE Hausa Language 2024 Objective — Question 1

Question 1 of 120 from the Basic Education Certificate Examination (Junior WAEC) (BECE) Hausa Language 2024 Objective paper, with the correct answer and a full explanation.

Advertisement

Hausawa na da sana'o'i dangi-dangi. Da farko akwai sana'o'in samar da abinci kai tsaye kamar; farauta, kamun kifi, noma da kiwo da fawa. Akwai kuma sana'o'in da ke bayar da sutura da mafaka da kayan aiki kamar; kad'i da saka da d'inki da rini da jima da dukanci da gini da sauransu. Har'ila yau, akwai sana'o'in da ake samun kayan ado ta hanyarsu kamar; kira da sassak'a. Sannan akwai sana'o'in safara da ciniki kamar; fatauci da koli da dillanci da awo da sauransu. Bayan haka, akwai sana'o'in yi wa mutane hidima kamar; gyara, wanzanci da kitso da d'ori da wadago da makamantansu. Ware bare dangane da sana'o'i masu samar da abinci.

  • A. Farauta
  • B. Fawa
  • C. Kad'iCorrect
  • D. Kiwo
  • E. Su.

Explanation

Kad'i (saka) yana samar da sutura, ba abinci.

Advertisement

Sign up free to unlock

  • Score tracking
  • Practice history
  • Saved questions
  • Progress dashboard
  • Personalized sessions
  • Weak-topic breakdown

…and/or go further with premium services and No Ads.