All 120 questions from the Basic Education Certificate Examination (Junior WAEC) (BECE) Hausa Language 2024 Objective paper, with the correct answer and a full explanation for each. Free, no signup needed.
Hausawa na da sana'o'i dangi-dangi. Da farko akwai sana'o'in samar da abinci kai tsaye kamar; farauta, kamun kifi, noma da kiwo da fawa. Akwai kuma sana'o'in da ke bayar da sutura da mafaka da kayan aiki kamar; kad'i da saka da d'inki da rini da jima da dukanci da gini da sauransu.
Har'ila yau, akwai sana'o'in da ake samun kayan ado ta hanyarsu kamar; kira da sassak'a. Sannan akwai sana'o'in safara da ciniki kamar; fatauci da koli da dillanci da awo da sauransu.
Bayan haka, akwai sana'o'in yi wa mutane hidima kamar; gyara, wanzanci da kitso da d'ori da wadago da makamantansu.
Ware bare dangane da sana'o'i masu samar da abinci.
A. FarautaB. FawaC. Kad'iCorrect D. KiwoE. Su.Explanation Kad'i (saka) yana samar da sutura, ba abinci.
Wace sana'a ke samar da kayan aiki?
A. DillanciB. D'inkiC. KitsoD. SafaraE. Sassak'aCorrect Explanation Sassak'a yana samar da kayan aiki da kayan ado.
'Koli' misali ne na sana'o'in
A. abinciB. cinikiCorrect C. hidimaD. kayan aikiE. mafakaExplanation Koli yana cikin sana'o'in safara da ciniki.
Duk wad'annan sana'o'in safara ne in ka cire
A. awoB. dillanciC. fatauciD. kitsoCorrect E. koliExplanation Kitso sana'ar hidima ce.
Ware bare dangane da sana'o'i masu ba da sutura.
A. D'oriB. DukanciCorrect C. JimaD. Kad'iE. RiniExplanation Dukanci ba na sutura ba ne.
Sai babbansu yace, "Baku gani har wani kallon hadarin kaji yake yi mana? Kila yana wani d'an gani-gani ne garemu ko? Iliya kuwa lalle a kaikaice ba'a yake yi musu. Ya sunkuyar da kansa k'asa ya ce 'Haba samari, tsofai-tsofai da ni, gani-ganin me zan yi maku? Ba ni da komai sai 'yan fam talatin da ...' ... na riko don guzuri. Wannan d'amarar ta zinariya ce, da kuka gani duka duka kud'inta bai fi fam d'ari biyu ba. Rigata kuwa duk an yi mata faci ta tsufa kud'inta ba zai wuce fam ashirin ba. Takalma da hulata kud'insu da k'yar zai fi fam goma sha d'aya. Wad'annan likafun da kuke kallo tsohuwar azurfa ce, jauharin da aka lillik'a musu shi ke sa kuke ganinsu kamar wani abin k'warai, kud'in su fam dubu biyu ne kawai. Sirdi na, ko da yake na k'arfe ne, ba zai wuce fam metan ba. Dutsen nan da ke bisa kan doki na kuwa, kun dai san darajarsa ba shi da wani amfani sai don ya k'ara wa dokin gani idan dare ya yi. Dokin kuwa ba shi da wani amfani in ba wuri na ba. To me zai sa ku tare ni? Ni ba ni da komai, ina rok'on ku, ku k'yale ni na yi tafiyata."
Bai lissafa darajar kud'in ______ ba.
A. dutseCorrect B. d'amaraC. hulaD. rigaE. takalmaExplanation Ya lissafa d'amara, riga, hula da takalma, amma ba dutse ba.
Fam metan daidai yake da naira d'ari
A. biyarB. biyuCorrect C. d'ayaD. hud'uE. ukuExplanation Fam metan (200) daidai yake da naira d'ari biyu.
Guzurinsa fam ______ ne.
A. ashirinB. dubu biyuC. goma sha d'ayaD. metanCorrect E. talatinExplanation Guzuri (d'amara) fam d'ari biyu (metan).
An k'era likafunsa da
A. azurfaCorrect B. dutseC. jauhariD. k'arfeE. zinariyaExplanation Likafun tsohuwar azurfa ce.
Mene ne aka yi da zinariya a wannan labarin?
A. DutsensaB. D'amararsaCorrect C. HularsaD. SirdinsaE. TakalminsaExplanation D'amarar ta zinariya ce.
"Idan kai na da tsoka, shafa naka." Wane irin insha'i ake buk'ata a nan?
A. BayaniB. LabariCorrect C. MuhawaraD. MusuE. SiffantawaExplanation Karin magana kan haifar da insha'in labari.
K'awo labarin abu yadda yake, shi ne insha'in
A. bayaniB. jawabiC. labariD. muhawaraE. siffantawaCorrect Explanation Siffantawa shi ne bayyana abu yadda yake.
Ware bare dangane da wasik'ar aboki.
A. Adireshin mai karb'aCorrect B. Adireshin mai rubutuC. GabatarwaD. KammalawaE. Kwanan wataExplanation Adireshin mai karb'a na wasik'ar hukuma ne.
Gajeren bayanin da ya k'unshi batun da za a yi, shi ne
A. gabatarwaCorrect B. gangar jikiC. jera tunaniD. kammalawaE. sakin layiExplanation Gabatarwa ita ce gajeren bayanin batun.
"Yadda ake tuyar k'osai." Wane irin insha'i ake buk'ata a nan?
A. BayaniCorrect B. LabariC. MuhawaraD. MusuE. SiffantawaExplanation Bayyana yadda ake yin abu bayani ne.
Bello ya tafi kasuwa domin ya sayo akuya. Sunaye nawa ke cikin wannan jimlar?
A. BiyarB. BiyuC. D'ayaD. TakwasE. UkuCorrect Explanation Bello, kasuwa, akuya: uku.
Balaraba tana tuk'a tuwo da muciya. Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
A. BalarabaB. muciyaC. taD. tuk'aCorrect E. tuwoExplanation Tuk'a aikatau ne.
Tsamo wakilin suna na biyu mace, kuma tilo.
A. ItaB. KaiC. KeCorrect D. NiE. ShiExplanation Ke ita ce mutum na biyu mace tilo.
Baba ya sayi mota fara jiya. Kalmar sifa a wannan jimla ita ce
A. BabaB. faraCorrect C. jiyaD. motaE. sayi'Kajin Malam farare sun mutu d'asu'. Kalmar bayanau a wannan jimla ita ce
A. d'azuCorrect B. farareC. kajinD. mutuE. sunExplanation D'azu bayanau ne (adverb).
Ware bare dangane da suna tattarau.
A. AyariB. BataliyaC. GarkeD. RundunaE. TakalmaCorrect Explanation Takalma jam'i ne, ba tattarau ba.
'Wane ne ya shanye furar nan'. Wannan jimla ce
A. korauB. sark'ak'k'iyaC. sassaukaD. tambayauCorrect E. umurtauExplanation Jimlar tambaya ce, tambayau.
'Tashi ka sha magani.' Wannan misali ne na jimla
A. korauB. sark'ak'k'iyaC. sassaukaD. tambayauE. umurtauCorrect Explanation Umarni ne, umurtau.
Wanne ne ba suna gama-gari ba?
A. DamagaramCorrect B. K'waroC. LittafiD. MutumE. TabarmaExplanation Damagaram suna ne na gari na musamman.
Wace jimla ce mai d'auke da aikatau ki-karb'au?
A. Audu ya kama zakara.B. Mama ta dafa wake.C. Talatu ta d'ebo ruwa.D. Tulun ya cika.Correct E. Wanzan ya aske gemu.Explanation Tulun ya cika ba shi da abin da aikatau ya karb'a.
Ware bare dangane da sifa nanatau.
A. Iri-iriB. Jiya-jiyaCorrect C. Kashi-kashiD. Tari-tariE. Tsibi-tsibiExplanation Jiya-jiya ba sifa nanatau ba ce.
Wace jimla ce d'auke da bayanau tsanantau?
A. D'an'auta ya shanye furar sarai.Correct B. Garba ya kammala makaranta bara.C. Malam ya aike shi d'azu-d'azu.D. Malama za ta tafi Kano gobe.E. Yarinyar ta kwanta a rigingine.Explanation Sarai yana tsananta aikin shanyewa.
Kalmomin da ake amfani da su a madadin suna ana kiran su
A. gama gariB. hard'ed'd'en sunaC. na yankaD. tattarauE. wakilin sunaCorrect Explanation Wakilin suna ke maye gurbin suna.
Kalmar da ke k'arin bayani a kan aikatau ita ce
A. aikatauB. bayanauCorrect C. jimlaD. sifaE. sunaExplanation Bayanau yana k'ara bayani a kan aikatau.
"Ba shi ne ya mare ta ba." Wannan misali ne na jimla
A. korauCorrect B. sark'ak'k'iyaC. sassaukaD. tambayauE. umurtauExplanation Jimla ce ta musantawa (korau).
Tsamo wakilin suna mutum na biyu kuma jam'i.
A. KanmuB. KansuC. KuCorrect D. MuE. SuExplanation Ku ne wakilin mutum na biyu jam'i.
Jam'in kalmomin kura da rago na k'arewa da d'afin
A. -ai da -ukaB. -aye da -unaCorrect C. -uka da -unaD. -una da -aiE. -una da -ayeExplanation Kuraye da raguna.
Wace jimla ce d'auke da aikatau?
A. Abdullahi akwai murmushi.B. Aliyu kyakkyawa ne ga fara'a.C. Auwal manomi ne.D. Kabiru yana dariya.Correct E. Wakili babban mutum ne.Explanation Yana dariya ya k'unshi aikatau.
'Wata yarinya fara gurguwa ta zo.' Sifa nawa ke cikin wannan jimla?
A. 1B. 2Correct C. 3D. 4E. 6Explanation Fara da gurguwa: biyu.
Jam'in 'fure' shi ne
A. furanniCorrect B. furannukaC. furanyoyiD. fure-fureE. fureroriNi da shi da ita, za mu halarci bikin. Wakilin suna nawa ke cikin wannan jimla?
A. BiyarB. BiyuC. D'ayaD. Hud'uCorrect E. TaraExplanation Ni, shi, ita, mu: hud'u.
Wani yaro baki ya share d'akin awaki. Yankin suna a wannan jimla shi ne
A. share d'akin awakiB. wani yaro bakiCorrect C. wani yaro baki yaD. wani yaroE. ya share d'akin awaki.Explanation Yankin suna shi ne wani yaro baki.
Tsamo bare dangane da misalin suna gagara kirga
A. GariB. GishiriC. LemoCorrect D. SikariE. YashiExplanation Lemo ana iya kirga shi.
'Baba ya zo da naman akuya da yamma.' Kalmar bayanau a nan ita ce
A. akuyaB. BabaC. da yammaCorrect D. namanE. zoExplanation Da yamma bayanau ne na lokaci.
Tsamo jimla umurtau a wannan jerin.
A. Alhaji yana taimakon jama'a.B. D'alibai suna bin umarnin malaminsu.C. Ku tashi ku shiga d'aki.Correct D. Magajiya ta zo d'azu.E. Wani kare baki ya mutu jiya.Duk wad'annan sautuka lebawa ne in ban da
A. /b/B. /b'/C. /f/D. /m/E. /n/Correct Explanation /n/ ba na leba ba ne.
Bak'ak'en /t/ da /s/, 'yan ______ ne.
A. gand'aB. hand'aCorrect C. hank'aD. leb'b'aE. mak'ogoroExplanation Sautin /t/ da /s/ na 'yan hand'a ne.
Furuci ya dogara ne a kan gab'ob'in sauti da
A. bak'ak'eB. bakiC. iskaCorrect D. leb'b'aE. wasulaExplanation Furuci na dogara da gab'ob'in sauti da iska.
A ______ ake samun ziza.
A. hand'aB. hank'aC. lebeD. mak'ogoroCorrect E. mak'wallatoExplanation Ziza ana samunta a mak'ogoro.
Wane sauti ne bagand'e?
A. /c/B. /g/Correct C. /l/D. /y/E. /z/Explanation /g/ sauti ne na gand'e.
Wasalin da ake jan lafazinsa shi ne
A. dogoCorrect B. gajereC. gwauroD. tagwaiE. tiloExplanation Wasali dogo ake jan lafazinsa.
Wasali na k'asa kuma tsaka-tsaki shi ne
A. /aa/Correct B. /ee/C. /ii/D. /oo/E. /uu/Explanation /a/ wasali ne na k'asa kuma tsaka-tsaki.
Misalin baki d'an jirge shi ne
A. /g/B. /k/C. /l/Correct D. /m/E. /z/Explanation /l/ baki ne d'an jirge.
Wane baki ne d'an hanci?
A. /h/B. /l/C. /m/Correct D. /r/E. /y/Explanation /m/ d'an hanci ne.
Leb'b'a kan kasance a zumb'ure wajen furta
A. /aa/B. /ai/C. /e/D. /i/E. /u/Correct Explanation Ana zumb'ura leb'e a /u/.
Kawo sunan wannan alamar da ke cikin baka (;)
A. AyaB. Baka biyuC. Ruwa biyuD. Wak'afiE. Wak'afi mai ruwaCorrect Explanation (;) wak'afi mai ruwa.
Alamar da ke nuna akwai sauran magana ita ce
A. .B. :Correct C. -D. ?E. ...Explanation Ruwa biyu (:) na nuna akwai sauran magana.
Wanne ne ba a rubuta daidai ba?
A. Ita ceB. Sayar daC. ShineCorrect D. TasuE. YakanExplanation Daidai shi ne 'Shi ne'.
Wace alama ce babban baki ba ya biyo bayanta?
A. .B. ?C. !D. ...E. -Correct Explanation Bayan jan layi (-) ba a fara da babban baki ba.
Alamar da ake amfani da ita don nuna k'arin bayani ita ce
A. -B. !C. " "D. ( )Correct E. /Explanation Baka ( ) ake amfani da shi don k'arin bayani.
On the day of the marriage ceremony. Ranar
A. auren zobeB. bikin aureCorrect C. bikin ma'aurataD. d'aurin aureE. zaman ajo.National Population Commission. Hukumar ______ ta k'asa.
A. ilimiB. k'idayaCorrect C. lafiyaD. tsaroE. zab'eExplanation Hukumar k'idaya ta k'asa.
"Social Studies." Za a fassara shi da ilmin
A. halittuB. koyon kasuwanciC. yanayin k'asaD. zamantakewar al'ummaCorrect E. zane-zane da al'aduExplanation Social Studies shi ne ilmin zamantakewar al'umma.
A new school bag.
A. Jakar makaranta sabuwa ce.B. Makaranta jaka sabuwa.C. Sabuwar jakar makaranta.Correct D. Sabuwar makarantar da jaka.E. Sabuwa makaranta jaka.Explanation Sabuwar jakar makaranta.
Examination malpractice.
A. Binciken mugud'iB. Hana zana jarrabawaC. Jarabawar mugud'iD. Mugud'in jarrabawaCorrect E. Shirya jarrabawaExplanation Mugud'in jarrabawa.
Kalangu misali ne na kayan kid'an
A. bugawaCorrect B. busawaC. girgizawaD. gogawaE. murzawaExplanation Kalangu ana bugawa.
Wanne ne yake k'unshe da labari na gaskiya?
A. AlmaraB. HikayaC. K'issaD. TarihihiCorrect E. TatsuniyaExplanation Tarihi labari ne na gaskiya.
Wad'annan jigogin wak'ar baka ne, in ban da
A. nishad'antarwaB. saloCorrect C. wa'aziD. wayar da kaiE. yaboExplanation Salo ba jigo ba ne.
Su wa suka fi sauraran tatsuniya?
A. DattawaB. MataC. MazaD. YaraCorrect E. 'Yan mataExplanation Yara ne suka fi sauraron tatsuniya.
'Yan kama suna cikin mak'ad'an
A. ban dariyaB. fad'aC. jama'aD. jaruntakaCorrect E. sha'awaExplanation Mak'ad'an jaruntaka.
Wak'ok'in manyan mata sun k'unshi wad'annan in ban da na
A. dab'eB. dakaC. dandaliCorrect D. lugudeE. nik'aExplanation Dandali ba wak'ar manyan mata ba ce.
Wanne ne ke da buk'atar taron yara, kafin a gudanar da shi?
A. Bak'ar maganaB. BarkwanciC. Karin maganaD. TatsuniyaCorrect E. ZamboWanne ne baya gudana ta hanyar labari?
A. AlmaraB. HikayaC. K'issaD. TatsuniyaE. Salon maganaCorrect Wane rukuni ne ba barkwanci a tsakanin su?
A. D'an namiji da d'an mace.Correct B. Jika da kaka maceC. Jika da kaka namijiD. Mata da k'anin mijiE. Mata da wan mijiExplanation Babu barkwanci tsakanin d'an namiji da d'an mace.
Wanne ne ba wasan yara mata ba?
A. CarmanduduB. Gad'aC. LangaCorrect D. Tafa-tafaE. 'Yar tsanaExplanation Langa wasan yara maza ne.
Me ake d'aurewa idan za a yi tatsuniya da rana?
A. DilaB. DodoC. GizoCorrect D. KuraE. Koki.Explanation Ana d'aure Gizo.
Zance tsararre cikin hikima wadda ake rerawa na nufin
A. hikayaB. k'issaC. labariD. tatsuniyaE. wak'a.Correct D'an Anace mak'ad'in noma ne da
A. dambeB. fawaC. kokawaD. shanciCorrect E. tauri.Explanation D'an Anace mak'ad'in noma.
Ware bare dangane da yadda ake sarrafa su.
A. AlgaitaB. FaraiC. KakakiD. KotsoCorrect E. K'aho.Explanation Kotso ba a busa shi.
Duk wad'annan misalan k'arin magana ne, in ban da
A. hannu kamar mak'ata.Correct B. kowa ya bar gida, gida ya bar shi.C. kowa ya ci zomo ya ci gudu.D. kwad'ayi mabud'in wahala.E. mahak'urci mawadaci.Explanation Ba karin magana ba ne.
An tsara wannan littafi a kan (Duniya Rumfar Kara)
A. babi-babiCorrect B. fitowa-fitowaC. matashiyaD. shiga-shigaE. take.Explanation An tsara shi babi-babi.
Mene ne dangantakar da ke tsakanin Harira da Hassana?
A. KishiyartaB. K'anwartaC. K'awartaCorrect D. MahaifiyartaE. Surukarta.Wace ce matar Malam Bello?
A. HalimaB. HariraC. HassanaD. UmmaCorrect E. ZulaiMe ya had'a Umma da Harira fad'a?
A. ButulciB. Cin amanaC. HassadaCorrect D. Rashin ladabiE. SaurayiExplanation Hassada ta had'a su fad'a.
Babban jigon wannan littafi shi ne
A. ilimiB. jarunkaC. kasuwanciD. siyasaE. tarbiyyaCorrect 'Yan sanda sun kama Musa a matsayin (Ki Gafarce Ni)
A. d'an fashiB. d'an tawayeC. kwartoD. maha'inciE. mai karya dokaCorrect Explanation An kama shi a matsayin mai karya doka.
Wane abu ne ya yi sanadiyyar tsayawar motar Musa a daji?
A. Facin tayaB. K'arewar bak'in maiC. K'arewar man feturCorrect D. Lalacewar injiE. Lalacewar wutar mota.Explanation K'arewar man fetur.
Babban tauraron wannan labari shi ne
A. LikitaB. Mai faciC. MusaCorrect D. SaniE. Shehu.Babban jigon wannan littafi shi ne (Ki Gafarce Ni)
A. addiniB. ilimiC. jaruntakaD. siyasaE. soyayya.Correct Safiya da Musa sun tafi ziyara (Da Na Sani)
A. GusauCorrect B. MaruC. SokotoD. T/MafaraE. TsafeAkwai soyayya tsakanin Abbas da
A. BasiraB. Hajiya HauwaC. Hajiya KandeD. KakaE. SaratuCorrect Mai shago yana sayar da
A. abinciB. lemoC. madaraD. maganiCorrect E. ruwa.Wa maciji ya yi sanadiyar mutuwarsa?
A. AbbasB. AlhajiCorrect C. K'asimuD. MaigadiE. TanimuWane irin laifi Abbas ya tafka har ya rasa nutsuwa?
A. ButulciB. Fyad'eCorrect C. K'aryaD. MunafurciE. SataMene ne alak'ar da ke tsakanin Alhaji da Abbas? ______ ne
A. AbokinsaB. JikansaC. K'aninsaD. LikitansaE. MahaifinsaCorrect Wace ce mahaifiyar Asabe? (Matar Mutum Kabarinsa)
A. JummaiB. LadiC. LamiCorrect D. Maikud'iE. Tabawa mai tuwo.Halilu ya fito a matsayin ______ Nura.
A. amintaccenB. k'aninC. mak'iyinCorrect D. surukinE. wanMijin Asabe shi ne
A. AbduB. HaliluC. KallamuD. NuraCorrect E. SamboDaga gidan biki. Lami ta aiko Jummai ta karb'a mata kud'in da za ta
A. biya bashiB. ci k'walamaC. hau mashinD. sayi ankoCorrect E. shiga fageExplanation Za ta sayi anko.
Nawa Mudi ya ba Jummai? Naira
A. biyarB. biyuC. d'ayaCorrect D. hud'uE. uku.Ana samun wad'annan a kurmi, in ban da (Wak'ar Nijeriya)
A. geroCorrect B. goroC. irokoD. kokoE. kwakwa.Explanation Gero amfanin gona ne, ba na kurmi ba.
'Babban koginmu a nan k'asar ______ shaharren duniya.' Wane kogi ne wannan?
A. BenueB. KadunaC. NigerCorrect D. OshunE. Rima.Me za a d'auka a gidan waya? K'amar yadda ya zo a baitin
A. RediyoB. RikodaC. TelifonD. Wasik'aCorrect E. Waya.Wace k'abila ce asalin k'asar Minna a k'amar yadda ya zo a wak'ar?
A. BarguB. DakarkariC. GwariCorrect D. HausaE. Kambari'Yadda kowa zai yi bugun gaba...' Wad'annan baitukan marubucin ya fad'ak'ar da mu, zama masu
A. alfahariCorrect B. dariyaC. fargabaD. kiyayyaE. zumud'iExplanation Alfahari da k'asa.
Magidancin k'warai yana da
A. biyan buk'atu muhimmai.Correct B. tsananiC. yawan duniyaD. yawon duniyaE. zaman banzaExplanation Yana biyan buk'atu muhimmai.
Duk wad'annan d'abi'u ne na shugabanci in ban da
A. cin rashawaCorrect B. gaskiyaC. natsuwaD. neman zaman lafiyaE. rik'on amanaExplanation Cin rashawa mummunan hali ne.
Ware bare dangane da kasuwanci.
A. DillanciB. DukanciCorrect C. FatauciD. KoliE. TallaExplanation Dukanci sana'a ce ta hannu, ba kasuwanci ba.
'K'arin kumallo' shi ne abincin
A. dareB. mataC. ranaD. safeCorrect E. yamma.Explanation K'arin kumallo abincin safe ne.
Wane biki ne ba na shekara-shekara ba?
A. Bud'ar dajiB. KalankuwaC. Sallar idiD. SunaCorrect E. TakutahaExplanation Biki na suna ba na shekara ba ne.
Duk wad'annan muhimmancin sana'a ne, in ka cire
A. d'aukaka al'adaB. dogaro da kaiC. iya had'amaCorrect D. samar da abin yiE. samar da kud'in shiga.Explanation Iya had'ama ba muhimmancin sana'a ba ne.
Kauce wa almubazzaranci ya keb'anta ga dabarun
A. cud'anyaB. jin k'aiC. soyayyaD. tattalin arzikiCorrect E. zumunci.Explanation Tattalin arziki.
Malamai da Sarakai na sanya wad'annan tufafi in ka cire
A. alkyabbaB. babbar rigaC. hab'ar kadaCorrect D. kufta da jabbaE. rawaniDabarun rik'on sana'a shi ne
A. fushiB. gaskiyaCorrect C. hamayyaD. rashin kulaE. tsada.Ware bare dangane da ibada.
A. AzumiB. HajjiC. MulkiCorrect D. SallahE. Zakka.Explanation Mulki ba ibada ba ne.
Dagaci yana daga cikin shugabannin
A. addiniB. gariCorrect C. jihaD. k'asaE. sana'a.Explanation Dagaci shugaban gari ne.
Shan miyagun k'wayoyi na haddasa wad'annan illoli in ban da
A. haukaB. kad'aitakaCorrect C. kisan kaiD. sataE. shan sholushoExplanation Kad'aitaka ba ita ce sakamakon da ake la'akari ba.
Tsamo hanyar da ba ta samun arziki ba.
A. Kiwon dabbobiB. Noman lambuC. Sama wa kai kwarjiniCorrect D. Sana'o'in hannuE. Sarrafa kayan abinci.Explanation Sama wa kai kwarjini ba sana'a ba ce.
Ana samun wad'annan a cinikayyar zamani in ban da
A. had'in gwiwaB. harkar mu'amalaCorrect C. kafa kamfanoniD. safarar kaya a gida da ketareE. sayen hannun jari.Explanation Harkar mu'amala.
Ana yin zanen kwad'o-da-linzami a kan
A. abayaB. alkyabbaC. babbar rigaCorrect D. wandoE. zane.Explanation Ana yin zane a babbar riga.
Ware bare dangane da shawarwarin tsaro.
A. Abokai na gari.B. Ajiyar kud'i a banki.Correct C. Sa fitilu don haskakawa.D. Sa k'ofofi da tagogi masu inganci.Explanation Ajiyar kud'i a banki.
Duk misalan keta haddi ne in ban da
A. gallaza wa ko azabtar da yara.B. kai rahoton miyagun ayyuka.Correct C. safarar mutane.D. satar mutane.E. yi wa mata fyad'e.Explanation Kai rahoto ba keta haddi ba ne.
Akwai jami'an ______ na ruwa da na sama.
A. kurkuruB. kwastanC. shiga-da-ficeD. sojojiCorrect E. 'yan sandaExplanation Sojoji na ruwa, na sama da na k'asa.
Ana samun al'adar sayen baki a bikin
A. aureCorrect B. nad'in sarautaC. shan kabewaD. sunaE. takutahaWace sana'a ce take samar da guru da laya?
A. D'inkiB. DukanciC. FarautaD. JimaCorrect E. RiniSign up free to unlock Score tracking Practice history Saved questions Progress dashboard Personalized sessions Weak-topic breakdown…and/or go further with premium services and No Ads .