All 120 questions from the Basic Education Certificate Examination (Junior WAEC) (BECE) Hausa Language 2023 Objective paper, with the correct answer and a full explanation for each. Free, no signup needed.
Yawancin rubuce-rubucen da Hausawa suka fara yi ta hanyar rubutun ajami, salonsu na Larabawa ne. Wato rubutun wake-wake don jan hankalin al'ummarsu, kan wasu harkoki na addini. Wannan salo kuwa na rubutun waka ya samo asali tun zamanin jahiliyya a k'asashen Larabawa.
Shi kuma (rubutun boko) Hausawa sun fara amfani da shi bayan an bud'e makarantun boko ne, a farkon k'arni na ashirin a k'asar Hausa. Hausawa sun yi rubuce-rubuce na aikin fassara, da k'agaggun labarai da sauransu, ta amfani da rubutun boko tun lokacin da aka fara samun mutanen da suka gama karatun bokon. Muhimmin lokacin da aka sami littattafan karatu na k'agaggun labarai, shi ne lokacin da aka yi gasar rubuta labarai wadda Hukumar Talifi ta Gaskiya, da ke Zariya ta shirya. Kafin nan kuwa akwai wake-wake da aka rubuta kamar dai yadda aka ambata a baya.
Wad'annan hanyoyin rubutu a takaice da su aka yi amfani aka sami rubutaccen adabi.
Hukumar Talifi ta Gaskiya ta samar
A. harkokin addiniB. k'agaggun labaraiCorrect C. makarantun bokoD. rubutun ajamiE. rubutun bokoExplanation A cikin labarin, Hukumar ta shirya gasar rubuta k'agaggun labarai.
Wane rubutu ne ya samo asali daga salon Larabci?
A. AdabiB. AjamiC. FassaraD. LabariE. WakaCorrect Explanation Labarin ya ce salon rubutun waka ya samo asali daga k'asashen Larabawa.
An yi amfani da rubutun ______ wajen aikin fassara.
A. adabiB. addiniC. ajamiD. bokoCorrect E. wakaExplanation An yi fassara da rubutun boko.
Hanyoyin rubutun Hausawa su ne
A. adabi da ajamiB. ajami da bokoCorrect C. boko da fassaraD. fassara da adabiE. labarai da bokoExplanation Hausawa suna rubutu da ajami da kuma boko.
Salon rubutun ajami asalinsa na ______ ne.
A. adabiB. bokoC. HausawaD. hukumaE. LarabawaCorrect Explanation Salon rubutun ajami na Larabawa ne.
Kasuwa dai nan ne wurin harkar saye da sayarwa. Kusan kowane abin sayarwa yana da wurin da ake sayar da shi a cikin kasuwa. Misali akwai ma'auna wato wurin 'yan sayar da kayan amfanin gona kamar su dawa da gero da shinkafa da wake da gurguzu da sauransu. Haka kuma, akwai wurin sayar da iri na saiwoyi, kamar su rogo da doya da dankali da walahan da dai sauransu.
Mahauta ma wurinsu daban. Haka kuma akwai masayar dabbobi. Wurin 'yan sayar da kayan haja ma daban yake, wato masu sayar da turamen zannuwa da riguna, kai har ma da d'inkakkun kaya. Sannan akwai wad'anda su kam, zagaya, kasuwar suke, suna talla. Muhimmai cikin wad'annan kuwa su ne dillalai wad'anda su sana'arsu ke nan sayar da kayan sawa da sauran kayan ado irin na mata da na maza, kamar su cinko da munduwa, da 'yan kunne da gyalulluka da ma d'inkakkun riguna.
Ware bare dangane da kayan gona masu saiwoyi.
A. DankaliB. DoyaC. GurguzuCorrect D. RogoE. WalahanExplanation Gurguzu ba iri na saiwoyi ba ne.
Masu sayar da ‘cinko’ su ne
A. dillalaiCorrect B. ma'aunaC. mahautaD. 'yan hajaE. 'yan kasuwaExplanation Dillalai ke sayar da kayan ado kamar cinko.
An fi sanin mahauta da ______ dabbobi.
A. d'aukarB. kiwonC. koraD. safararE. yankaCorrect Explanation Mahauta su ne masu yanka dabbobi.
Ware bare dangane da kayan amfanin gona.
A. DankaliCorrect B. GeroC. GurguzuD. ShinkafaE. WakeExplanation Dankali iri ne na saiwoyi, ba hatsi ba.
‘Yan haja ke sayar da
A. ‘yan kunneB. d'inkakkun kayaCorrect C. gyalullukaD. munduwaE. walahanExplanation 'Yan haja suna sayar da turamen zannuwa da d'inkakkun kaya.
Duk wad'annan sigogin ginin insha'in labari ne, in ban da
A. gabatarwaB. gangar jikiC. kammalawaD. kwanan wataCorrect E. takeExplanation Kwanan wata na wasik'a ne, ba na insha'in labari ba.
Duk wad'annan ire-iren insha'i ne, in ban da
A. bayaniB. labariC. muhawaraD. siffantawaE. tatsuniyaCorrect Explanation Tatsuniya ba ire-iren insha'i ba ce.
Akan fara rubutun wasik'a da
A. adireshin mai rubutu.Correct B. adireshin wanda ake rubutawa.C. gaisuwaD. kwanan wataE. taken wasik'aExplanation Ana fara wasik'a da adireshin mai rubutu.
‘Dauk'ar ra'ayi d'aya tak’ ya keb'anta ne ga insha'in
A. bayaniB. jawabiCorrect C. labariD. muhawaraE. siffantawaExplanation Jawabi na bayyana ra'ayi d'aya.
Insha'in da ke fito da hoton abu shi ne na
A. bayaniB. jawabiC. labariD. muhawaraE. siffantawaCorrect Explanation Siffantawa tana fito da hoton abu.
Duk wad'annan ire-iren suna ne, in ban da
A. gagara-k'irgaB. gama-gariC. k'irgauD. tambayauCorrect E. tattarauExplanation Tambayau ba ire-iren suna ba ne.
Sifa na k'arin haske ne a kan
A. aikatauB. bayanauC. jam'iD. jinsiE. sunaCorrect Explanation Sifa tana k'ara bayani a kan suna.
‘Jera kalma d'aya ko fiye, kuma su ba da ma'ana’ na nufin
A. bayanauB. jimlaCorrect C. jinsiD. sifaE. sunaExplanation Wannan ma'anar jimla ce.
Ware bare dangane da ire-iren suna ‘yan gama-gari.
A. AkwatiB. AuduCorrect C. GidaD. KazaE. KujeraExplanation Audu sunan mutum ne na kar'bi, sauran gama-gari ne.
‘Zo da tafi’ misalai ne na
A. aikatauCorrect B. bayanauC. sifaD. sunaE. wakilin sunaExplanation Zo da tafi kalmomin aikatau ne.
Duk wad'annan misalan bayanau na lokaci ne, in ban da
A. d'azuB. gefeCorrect C. jiyaD. maraiceE. safeExplanation Gefe bayanau ne na wuri.
Wakilin suna mutum na d'aya kuma jam'i, shi ne
A. keB. kuC. muCorrect D. niE. suExplanation Mu shi ne mutum na d'aya jam'i.
Tsamo bare ta fuskar jinsi.
A. HulaB. JakaC. KazaD. RigaE. WataCorrect Explanation Wata namiji ne, sauran mata ne.
‘Duk abin da ya fi d'aya’ shi ake nufi da
A. jam'iCorrect B. jimlaC. jinsiD. kalmaE. tiloExplanation Abin da ya fi d'aya shi ne jam'i.
Duk wad'annan kalmomin, jinsin su iri d'aya ne, in ban da
A. alfadariB. jemageC. resheD. rumbuE. taguwaCorrect Explanation Taguwa mace ce, sauran maza ne.
‘Wakili ya yi rawa har ya ture mai ganga jiya.’ Kalmar bayanau a nan ita ce
A. gangaB. jiyaCorrect C. rawaD. tureE. WakiliExplanation Jiya bayanau ne na lokaci.
Tsamo wakilin suna mutum na biyu, namiji, tilo.
A. KaiCorrect B. KuC. MuD. NiE. ShiExplanation Kai wakilin suna ne na biyu namiji tilo.
Ware bare dangane da jam'in d'afin ‘-anni.’
A. DodoB. GonaCorrect C. Sak'oD. WasaE. WataExplanation Gona tana yin jam'i da -aki, ba -anni ba.
‘Tashi ka sha magani.’ Wannan jimla ______ ce.
A. k'orauB. nufatauC. tabbatauD. tambayauE. umurtauCorrect Explanation Jimlar tana bayar da umurni.
‘Kare ya ciji Kande gurguwa d'azu.’ Kalmar sifa a nan ita ce
A. cijiB. d'azuC. gurguwaCorrect D. KandeE. kareExplanation Gurguwa tana bayyana yanayin Kande.
Ware bare dangane da wakilin suna.
A. KaiB. KeC. NiD. ShiE. SuCorrect Explanation Su jam'i ne, sauran tilo ne.
‘Wani d'an tsoho fari ya ba ni kud'i.’ Kalmar suna a nan ita ce
A. d'anB. fariC. kud'iCorrect D. waniE. yaExplanation Kud'i suna ne.
Ware bare dangane da kalmomin aikatau.
A. DakaB. GajereCorrect C. GuduD. RubutaE. SharaExplanation Gajere sifa ne, ba aikatau ba.
Kalmar ‘gishiri’ suna ne na
A. d'an aikatauB. gagara-k'irgaCorrect C. gama-gariD. tattarauE. yankaExplanation Gishiri ba a k'irga shi, don haka gagara-k'irga ne.
Tsamo jimla mai d'auke da aikatau k'i-karb'a.
A. Auta ya wanke mota.B. Bala ya kama kaza.C. Ina hutawa ne kawai.Correct D. Yana rubuta wasik'a.E. Zainab ta dafa shinkafa.Explanation Hutawa ba ta da abin da take karb'a.
Duk wad'annan sunayen yanka ne, in ban da
A. GumelB. HauwaC. MinnaD. MutumCorrect E. SamboExplanation Mutum ba suna na musamman ba ne.
Duk wad'annan misalan wakilin suna tambayau ne, in ka cire
A. meB. waC. wad'anneD. waniCorrect E. wanneExplanation Wani ba wakilin suna tambayau ba ne.
Wanne ne ba aikatau ba?
A. CiB. GiniC. ShaD. ShiCorrect E. TukiExplanation Shi wakilin suna ne.
Wace jimla ce ba ta d'auke da aikatau?
A. Malami yana rubutu a ajami.B. Manoma suna aikin gona.C. Sarki ya shigo garinmu.D. Yaro na wasa da yashi.E. Yaron mai arziki ne.Correct Explanation Jimlar ba ta da aikatau.
Gano wanda ba launi ba.
A. Bad'iCorrect B. BakiC. FariD. KoreE. Shud'iExplanation Bad'i ba launi ba ne.
Wanne ne ba ya cikin gab'ob'in furuci?
A. BakiCorrect B. Gand'aC. HankaD. HarsheE. Leb'eExplanation Baki shi ne ramin da ake furuci a cikinsa, ba gab'a ba.
Yayin furucin sautin /b/ ana amfani da
A. gand'aB. hak'oriC. hankaD. harsheE. leb'b'aCorrect Explanation Ana furta /b/ da leb'b'a biyu.
Fito da gab'ar furuci mai motsi.
A. DasashiB. Gand'aC. Hand'aD. HankaE. HarsheCorrect Explanation Harshe yana motsi.
Ana tantance bak'ak'e masu ziza ta
A. fitar iska tsakanin hak'ora.B. karkad'awar harshe.C. karkad'awar huhu.D. karkad'awar tantanin mak'wallato.Correct E. zumb'ura leb'b'a.Explanation Bak'ak'e masu ziza suna da girgizar tantanin mak'wallato.
Gano sauti d'an jirge a nan.
A. /b'/B. /d/C. /f/D. /l/Correct E. /m/Explanation /l/ sautin d'an jirge ne.
Duk wad'annan bak'ak'e ‘yan hank'a ne, in ban da
A. /l/B. /m/C. /n/D. /r/E. /s/Correct Explanation /s/ ba na hank'a ba ne.
Wane sauti ne bagand'e a nan?
A. /b'/B. /d'/C. /j/Correct D. /k'/E. /t/Explanation /j/ sautin bagand'e ne.
Wasalin k'asa kuma d'an tsakiya shi ne
A. /a/Correct B. /e/C. /i/D. /o/E. /u/Explanation /a/ wasali ne na k'asa kuma tsakiya.
Wasali d'an tagwai shi ne
A. /aa/B. /au/Correct C. /ii/D. /oo/E. /uu/Explanation /au/ wasali ne d'an tagwai.
Bak'in /k/, ______ ne.
A. bagand'eB. bahand'eC. bahank'eCorrect D. balek'eE. d'an mak'wallatoExplanation /k/ bak'i ne na hank'a.
KA'IDOJIN RUBUTU
‘Wa ya zo jiya’ Wannan jimla za ta k'are da wannan alamar
A. .B. :C. ;D. ?Correct E. !Explanation Jimlar tambaya ce, don haka tana k'arewa da alamar tambaya.
Wace alama ce ke bayyana tashin hankali?
Shehu ya ce, zo mu tafi
A. ?B. ,C. !Correct D. ( )E. -Explanation Alamar mamaki tana nuna tashin hankali.
Wace alama ce ta dace da jimlar da aka ja wa layi?
A. :B. ;C. ,D. “ ”Correct E. !Explanation Zancen da aka ja wa layi kalmomin Shehu ne, saboda haka alamar ambato ta dace.
Wace kalma ce za ta iya d'aukar karan-d'ori?
A. BaibaiB. BayabayaC. BulbulD. DaidaiCorrect E. FaifaiExplanation Daidai kalma ce da ke ciyar da karan-d'ori.
Alamar ______ ke nuna akwai sauran zance.
A. .B. ;C. –D. /E. ...Correct Explanation Digo uku suna nuna akwai sauran zance.
FASSARA
They are my friends.
Za a fassara wannan da, ______ ne.
A. abokai naCorrect B. abokan aiki naC. tsararraki naD. ‘yan ajinmuE. ‘yan’uwan zama naExplanation “Abokaina ne” ya fi dacewa da “my friends”.
Domestic animals
Dabbobin
A. adoB. dajiC. gidaCorrect D. hawaE. ruwaExplanation Domestic animals su ne dabbobin gida.
He works in a hospital.
Yana ______ asibiti.
A. aiki aB. aiki cikinCorrect C. cikinD. tafiyaE. tafiya cikinExplanation Yana aiki cikin asibiti.
‘GamesMaster’
Malami mai kula da
A. abinciB. ajiC. ayyukaD. lafiyaE. wasanniCorrect Explanation GamesMaster malami ne mai kula da wasanni.
School premises
Za a fassara wannan da
A. farfajiyar makarantaCorrect B. filin k'wallon makarantaC. filin taron makarantaD. filin tsallen makarantaE. lambun makarantaExplanation School premises na nufin farfajiyar makaranta.
ADABIN BAK'A
‘D'an maliyo-maliyo’ na daga cikin wak'ok'in
A. AikiB. dandaliC. gad'aD. k'unshiE. renoCorrect Explanation Wak'ar d'an maliyo-maliyo ta reno ce.
Ba a yin wasa tsakanin
A. Daurawa da Kanawa.B. Fulani da Barebari.C. Fulani da Nufawa.D. Katsinawa da Gobirawa.Correct E. Nufawa da Katsinawa.Explanation Wasa na dangantaka bai shafi Katsinawa da Gobirawa ba.
A wane nau'i ne ake sak'ala gab'ob'i a zance?
A. BarkwanciB. HikayaC. TarihihiD. TatsuniyoyiE. ZauranceCorrect Explanation Ana sak'ala gab'ob'i a zaurance.
‘Labarin da ake buk'atar mai sauraro ya bayar da amsa’ shi ne
A. almaraB. hikayaC. kissaD. na gargajiyaE. tatsuniyaCorrect Explanation A tatsuniya ana buk'atar mai sauraro ya amsa.
A tatsuniya, akan yi amfani da kura domin fito da jigon
A. fushiB. had'amaCorrect C. hak'uriD. kirkiE. wayoExplanation Kura tana nuna had'ama a tatsuniya.
‘Baba na d'aka gemu na waje’ misali ne na
A. almaraB. kacici-kaciciCorrect C. k'arin maganaD. tatsuniyaE. zauranceExplanation Wannan kacici-kacici ne.
Ware bare dangane da wak'ok'in ayyukan manyan mata.
A. DakaB. Gad'aCorrect C. Markad'eD. Nik'aE. RenoExplanation Gad'a ba aikin mata ba ne.
‘Yaya zan yi da abin da ya gagari wuta, in ji
A. b'arawon takand'a.’B. kishiyar k'onanniya.’Correct C. kishiyar mai ‘ya’ ya tara.’D. kishiyar mai doro.’E. kishiyar mai k'usumbi.’Explanation Wannan karin magana ne na kishiya.
Ware bare dangane da tubalan ginin tatsuniya.
A. AljannuB. DabbobiC. K'wariD. MutaneE. RauhanaiCorrect Explanation Rauhanai ba su cikin tubalan ginin tatsuniya.
Tsamo wanda ba makad'in fada ba.
A. Haruna UjiCorrect B. Ibrahim Narambad'aC. Musa D'ank'wairoD. Sa'idu FaruE. Salihu Jankid'iExplanation Haruna Uji ba makad'in fada ba ne.
Duk wad'annan misalan wasa ne, in ban da
A. dambeB. kokawaC. maulidiCorrect D. takkaiE. tasheExplanation Maulidi bikin addini ne, ba wasa ba.
A tarihihi dutsen kufena yana
A. DauraB. GobirC. KanoD. KatsinaE. ZazzauCorrect Explanation Dutsen Kufena yana Zazzau.
Wasan da ake yi tsakanin k'abilu shi ake kira da
A. barkwanciCorrect B. habaiciC. kirariD. zamboE. zauranceExplanation Wasa tsakanin k'abilu barkwanci ne.
Wanne ne madubin haska al'umma?
A. AdabiCorrect B. Azancin maganaC. K'arin maganaD. Wak'aE. ZubeExplanation Adabi madubin al'umma ne.
Mukad'an ______ ke amfani da tambari.
A. fadaCorrect B. jama'aC. jaruntakaD. sana'aE. sha'awaExplanation Makad'an fada ne ke amfani da tambari.
RUBUTACCEN ADABI
ZUBE
Bello, A. K: Gand'oki
Wane ne aka nufa da tsawon rai da son kutsawa yak'e-yak'e?
A. Basharu d'an Aliyu Gandi.B. Saba d'an Maliki.C. Sarkin Bida Abubakar.D. Sarkin Sudan Ibrahim.E. Sarkin yak'i Gand'oki.Correct Explanation Sarkin yak'i Gand'oki ne mai son kutsawa yak'e-yak'e.
Wace laya ce ko an daka mutum a turmi, in Allah ya so zai tsira?
A. BaduhuB. K'ak'a-ka-yi-ka-fitaC. Kau-da-baraD. SagauE. TauriCorrect Explanation Laya ce ta tauri.
Wane ne daga cikin wad'annan ba Barden yak'i ba?
A. ‘D'an WaireB. Inda GanaC. K'aura HasauD. Madakin TeginaE. Malam HassanCorrect Explanation Malam Hassan ba Barden yak'i ba ne.
Alak'ar da ke tsakanin Gand'oki da Garba Gagare ______ ne.
A. abokinsaCorrect B. d'ansaC. k'aninsaD. surukinsaE. wansaExplanation Su abokai ne a cikin labarin.
Wane dalili ne ya sa aka fille kan wani Bature a gidan Sarkin Bida?
A. Saboda ana yak'i da TurawaB. Ya shiga gidan Sarki ba izini.C. Ya shiga gidan Sarki da bindiga.Correct D. Ya yi taurin kai.E. Ya zagi Sarki.Explanation An fille kansa saboda ya shiga gidan Sarki da bindiga.
Duk wad'annan sana'o'in Ramatu ne, in ban da
A. dafa ganyen dinkinB. dakauC. k'wadagoCorrect D. nik'auE. yin ga ruwaExplanation K'wadago ba sana'ar Ramatu ba ce.
WASAN KWAIKWAYO
Bambale, M.B: Kukan Kurciya
Gano abin da Dangana ya samo wurin zaki?
A. BarkonoB. Hak'oriCorrect C. HawayeD. NakiyaE. WutsiyaExplanation Dangana ya samo hak'ori daga zaki.
Dangana ya ye neman ruwan ______ ne.
A. kogiB. rafiC. rijiyaD. samaCorrect E. tekuExplanation Ya je neman ruwan sama.
Nur ta ba Dangana duk wad'annan abincin, in ban da
A. alkakiB. alkubusC. huraD. nakiyaE. namaCorrect Explanation Nama ba a cikin abincin da ta ba shi ba.
Mene ne ya d'auki Nur zuwa daji?
A. 'BaunaB. GiwaC. IskaCorrect D. KuraE. ZakiExplanation Iska ce ta d'auke ta.
Salame ita ce uwargidan Malam
A. HarunaB. IsaC. MahmudD. SamboCorrect E. TafidaExplanation Salame uwargidan Malam Sambo ce.
A ______ Alhaji Aminu aka tattauna batun mayar da mulki a hannun farar hula.
A. d'akinB. fadarC. falonD. gidanCorrect E. shagonExplanation An tattauna a gidan Alhaji Aminu.
Shin wane ne ya samu karaya a k'afa?
A. Alhaji AminuB. Malam IsaCorrect C. Malam SamboD. OkonkwoE. SikiruExplanation Malam Isa ne ya samu karaya.
Wace takara ce aka bai wa Malam Mahmud?
A. 'D'an majalisar tarayyaCorrect B. GwamnaC. KansilaD. Shugaban k'aramar hukumaE. Shugaban k'asaExplanation An ba shi takarar d'an majalisar tarayya.
Wannan littafi ya k'ebanta ne ga ______ a siyasance.
A. gudanar da zab'eB. mabud'in zab'eC. neman tsayawa takaraCorrect D. rijistar yin zab'eE. yak'in neman zab'eExplanation Littafin ya shafi neman tsayawa takara.
Dembo, U: Wasannin Yara
Duk wad'annan akwai su a gidan Alhaji Banshana, in ban da
A. abinciB. baroriC. kuyangiD. shimfid'uE. zinareCorrect Explanation Zinare ba shi a gidan.
Wane dalili ne ya sa Assamu zuwa gidan Alhaji Banshana?
A. Biyan bashiB. Nuna godiyaC. GaisuwaD. Karb'ar bashiCorrect Explanation Ya je karb'ar bashi.
Wasan da ake yi da ‘ira da rike babban d'an yatsan k'afa, shi ne
A. allan bakuB. ina aka sakaC. kangal-kangalD. kulli kucciyaCorrect E. langaExplanation Wannan wasan kulli kucciya ne.
Wane ne malami mai duba a wannan wasan?
A. BanshanaB. CallaC. MaigangaCorrect D. MazakulE. MoriExplanation Maiganga ne malamin duba.
Duk wad'annan sunayen Sufeto Tuje ne, in ban da
A. BalliB. ‘D'an gwangwaniC. MazambaciD. Shu shayinE. UnanaCorrect Explanation Unana ba sunan Sufeto Tuje ba ne.
RUBUTACCIYAR WAK'A
Gwaram, H. et al: Alk'alami A Hannun Mata
A wace shekara aka yi ‘Wak'ar Bud'e Kos a Tsohuwar Laburare?’
A. 1963B. 1972C. 1973Correct D. 1974E. 1976Explanation An yi wak'ar a shekarar 1973.
‘Wak'ar Ta’aziyar Tafawa ‘Balewa da Sardauna’ tana da babban amsa-amon
A. –muCorrect B. taC. –yaD. –loE. –maExplanation Amsa-amon wak'ar –mu ne.
‘Wak'ar Gidan Abdu Bak'o Zu’ ‘yar k'war nawa ce?
A. 1B. 2C. 3Correct D. 4E. 5Explanation ‘Yar k'wa uku ce.
“Ku tsaya ku ga sunanku har,
Sunan iyali sun rubuta.
Ko jinjiri ran nan ka haifar,
Kar ku b'oye dai ku furta.”
Wad'annan baitoci an tsakuro su ne daga wak'ar
A. K'idaya (Sansan).B. Kos A Tsohuwar Laburare.C. Mu Ci Da K'asarmu.Correct D. Shirin Tuk'i Hannun Dama.E. Ta’aziyar Tafawa ‘Balewa Da Sardauna.Explanation Baitocin game da rajistar sunaye ne a wak'ar Mu Ci Da K'asarmu.
“A wata na goma sha d'aya shida ne da sh…
A sabinti sis muka je ziyarar tamu.
Mun je gidan gona ta ______ Samaru,
Da ni da Rutkatu malamar gonarmu.”
Wane gari ne aka ambata a wak'ar Mu Ci Da K'asarmu?
A. BomoB. ‘DanjaC. GwaramD. ShikaCorrect E. ZariyaExplanation Shika na kusa da Samaru.
AL'ADU
Duk wad'annan misalan keta had'di ne, in ban da
A. azabtar da yaraB. gallaza wa mataC. kai k'araCorrect D. safarar mutaneE. satar mutaneExplanation Kai k'ara ba keta had'di ba ne.
Gano wad'anda ba jami'an tsaro ba.
A. GandurobobiB. Jami'an kwastanC. SojojiD. ‘Yan harajiCorrect E. ‘Yan sandaExplanation ‘Yan haraji ba jami'an tsaro ba ne.
Ware bare dangane da kyak'kyawan shugabanci.
A. Adalci tsakanin jama'aB. AlmundahanaCorrect C. Bin dokaD. Ci gaban al'ummaE. TsaroExplanation Almundahana ba kyakkyawan shugabanci ba ce.
Ana yi wa duk wad'annan zane don k'awata su, in ban da
A. akushiB. k'waryaC. ragayaCorrect D. tab'aryaE. tukunyaExplanation Ragaya ba a zana ta don k'awa.
Muhimmancin sana'a ya had'a da duk wad'annan, in ban da
A. dogaro da kaiB. hab'aka tattalin arzikiC. hana zaman banzaD. samar da abin masarufiE. zubar da mutunciCorrect Explanation Sana'a ba ta zubar da mutunci.
‘Alkyabba da rawani’ tufafi ne na
A. mataB. matasaC. mazaCorrect D. sarakunaE. yaraExplanation Alkyabba da rawani suturar maza ce.
Sarrafa katako ya k'eb'anta ga sana'ar
A. dukanciB. kafintaCorrect C. k'iraD. kiwoE. riniExplanation Kafinta ke sarrafa katako.
Ware bare dangane da bukukuwan addini.
A. GaniB. KalankuwaCorrect C. KirsimetiD. MaulidiE. TakutahaExplanation Kalankuwa ba bikin addini ba ne.
Nak'uda na cikin al'adar
A. aureB. haihuwaCorrect C. mutuwaD. sunaE. takabaExplanation Nak'uda na cikin al'adar haihuwa.
Duk wad'annan illolin shan miyagun k'wayoyi ne, in ban da
A. cututtukaB. haukaC. kisaD. lalata rayuwaE. samun nutsuwaCorrect Explanation Samun nutsuwa ba illa ba ce.
Ware bare dangane da kayan sana'ar k'ira.
A. AwartakiB. GizagoCorrect C. GudumaD. Uwar mak'eraE. ZugazugiExplanation Gizago ba kayan k'ira ba ne.
Zab'i wanda ya yi daidai da shugabancin addini
A. Alk'aliB. KartagiC. LimanCorrect D. MaduguE. SarkiExplanation Liman shugaban addini ne.
Mai sana'ar cire beli, shi ake kira
A. badukuB. maharbiC. mak'eriD. manomiE. wanzamiCorrect Explanation Wanzami ne ke cire beli.
Ware bare dangane da kayan da dukawa ke samarwa.
A. AskaCorrect B. GugaC. JakaD. SalkaE. TakalmiExplanation Aska ba aikin duka ba ce.
Wane ne shugaba a jiha?
A. GwamnaCorrect B. Kakakin majalisaC. KansilaD. Kwamishinan ‘yan sandaE. Sakataren gwamnatiExplanation Gwamna ne shugaban jiha.
Wane ne shugaba a majalisar wakilai?
A. Akawun majalisaB. Gagarabadan majalisaC. Kakakin majalisaCorrect D. Shugaban marasa rinjayeE. Shugaban masu rinjayeExplanation Kakakin majalisa ne shugaba.
Duk wad'annan kayan aikin noma ne, in ban da
A. fartanyaB. garmaC. gizagoCorrect D. laujeE. sungumiExplanation Gizago ba kayan noma ba ne.
‘Ajiya a banki da kauce wa almubazzaranci’ misali ne na dabarun
A. cud'anyaB. kyautata makwabtakaC. rik'e iyaliD. tattalin kud'iCorrect E. zamantakewaExplanation Ajiya da kauce wa almubazzaranci tattalin kud'i ne.
Duk wad'annan muhimmancin sutura ne, in ban da
A. kushewaCorrect B. kwalliyaC. kwarjiniD. nuna al'adaE. rufe al'auraExplanation Kushewa ba muhimmancin sutura ba ce.
Ware bare dangane da dabarun rik'on sana'a.
A. Aiki tak'uruB. Biyan bukatu manyaCorrect C. Cika alk'awariD. Kawo sabon saloE. Kyautata sana'aExplanation Biyan bukatu manya ba dabarar rik'on sana'a ba ce.
Sign up free to unlock Score tracking Practice history Saved questions Progress dashboard Personalized sessions Weak-topic breakdown…and/or go further with premium services and No Ads .